Igbo-Ukwu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Anambra | |||
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Aguata | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Igbo-Ukwu ( Turanci : Great Igbo ) birni ne, da ke jihar Anambra a Najeriya, a yankin kudu maso tsakiyar kasar. Garin ya ƙunshi sassa uku sune; Obiuno, Ngo, da Ihite (ƙarancin yanki 4) tare da ƙauyuka da yawa a cikin kowane kwata da gundumomi talatin da shida (36). Hakanan tana da iyaka da Ora-eri, Ichida, Azigbo, Ezinifite, Amichi, Isuofia, Ikenga da wasu garuruwa.[1] Saura sun hada da Ekwulummi, Ụmụana, da dai sauransu
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search